Bangaren al'adu da kwarewa: wadannan wakoki an fara baje kolinsu ne tun shekaran jiya a dalilin zagayowar ranar Maulidin Manzo
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa wannan labari cewa: wannan shiri na baje kolin wakoki wani mataki ne na nuna kauna da soyayya ga manzon allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansa .Kuma an gudanar da wannan kasuwa ce karkashin sa idon mai bawa shugaban kasar Tunusiya shawara kuma shugaban shirya wannan kasuwa sheik Muhsin Tamimi.
378317