IQNA

binciken Sanin Hanyoyin hakkin Dan Adam da Musulunci Da Mata A Afganistan

Bangaren siyasa da Zamantakewa: taro kan binciken Sanin Hanyoyin hakkin Dan Adam da Musulunci Da Mata A Afganistan
Daga Afganistan cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce ta watsa labarin gudanar da wannan taro da malummai dam asana sun gudanar kan binciken sanin hakkin dan adam da na mata a musulunci da kuma yadda za a aiwatar da hakan a aikace da kawo karshen muzgunawa mata da ake yi a duniya day a samo asali da yadda wadannan al'ummomi suka yi watsi da koyarwar addinin musulunci da ya kare hakkokin kowa da kowa da kuma komi a wannan duniya.

378275