Bangaren zamantakewa: za a gudanar da taro kan" Abinci mai tsabta da na halali a wannan gobe na wannan sabuwar shekara ta hijira ta shamsiya kuma hukumar abinci ta duniya ce ta shirya.
Ahmad Ta'ifi sakatarar shirya wannan taro na farko kan abinci masu tsabta na halali a wata hira da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa; wannan taro kan abincin mai tsabta da na Halali nada burin fayyacewa al'ummar abubuwa da ya kamata su cid a zai zama mai amfani a jikinsu kuma na halali kuma dalili da addini ya amince da wannan nau'I na abinci.Ya kamara da cewa abincin na halali a addini na karkashin kyawawan halaye da dokoki na jamhuriyar musulunci kuma hakan yana karfafawa tarbiyar dan adam da al'adun na gari kuma hatta wanda ba musulmi bay a ji dalili na addininin musulunci da hujjoji yana gamsuwa da amfanuwa kan hakan don haka gudanar da irin wannan taro yanada da matukar muhimmanci matuka gaya babu shakka.
380738