IQNA

Litafin Hanyar Kur'ani An Sake Buga shi Karo na Hudu

15:30 - March 29, 2009
Lambar Labari: 1758716
Bangaren al'adu da kwarewa; an sake buga littafin hanyar Kur'ani karo na hudu da said Rida Sadre ya wallafa.
Daga cibiyar ilimi ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa labarin cewa; wannan cibiya ta ilimi da al'adi a darul Hadis net a sake bugawa da kuma watsa shi a kasuwar littafai. Littafin hanyar Kur'ani yana bayani ne kan hanyaoyin day a dace mutum ya bi domin samin tsira da waraka ta hanyar kur'ani.A wannan littafi ana bayani kan Kur'ani a matsayinsa na hanya madaidaiciya da ke kiran dan adam day a bita domin samin tsira kuma binta bata tattare da hadari hatta na tunani da son zucciya da akida.

381072

captcha