Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ya watsa rahoton cewa; Allama Said Muhammad Hasan Fadllah marji'in yan shi'a a ksar Labanon a cikin wani bayani ne day a gabatar ya bayyana cewa; labarin makircin da ake yadawa kan yaduwar shi'anci a yankin ya hana ta bayyana cewa: a yau mu musulmi muna bukatar hadin kai da fahimtar juna ne a tsakanin musulmi a fadin duniya kuma kokarin haddasa rarrabuwa da wasu ke yi kuskure ne kuma na bukaci dan uwana Yusuf Kardawi day a gabatar da hujjarsa kana bin da yake cewa na yaduwar shianci a a kasar Suriya day a ce a wannan kasa ba wai kawai ana koyar da tarbiya da shi'anaci ba a'a dubban litattfai ne na shi'anci ya shiga wannan kasa.
381120