Bangaren al'ada da kwarewa: cibiyar al'adu ta darul Asad a garin azakiya na kasar Suriya ne aka kaddamar da zane kan Gaza kuma masana da kwararru Iraniyawa ne suka aiwatar.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna da ta halarci bukin kaddamar da wannan zane kan Gaza ta watsa rahoton cewa: Riyad Na'asan Aga ministan al'adu na kasar Suriya ya halarci gurin tare da manyan jami'an gwamnatin Suriya da magajin garin Lazakiya inda masana kwararru Iraniyawa suka nuna tasu iyawa da kwarewa ta fuskar zane-zane bugu da kari akwai wasu masana da kwararru ta fuskar zane zane da suka fito daga kasashen Labanon da Jodan da suma suka halarci wannan zane –zane a kasar ta Suriya tare da masu masbkin baki.
381758