IQNA

A Wani Sabon MatakinNuna Kama Kan Musulunci A Turai An Ci Mutuncin Masallaci A Cek

23:12 - April 01, 2009
Lambar Labari: 1759475
Bangaren kasa da kasa: wasu mutane da ba a san ko suwane ba sun kaddamar da wani aikin nuna wariya tare da rera taken nuna bambanci kan addinin musulunci a cikin wani masallaci a kasar Cek.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ya nalako daga majiyar watsa labarai ta Mahit cewa: kakakin yan sanda na kasar Cek a hukumce ya bada wannan munmmunan labari da matakin nunwa wariya na tankwalar fada da wasu suka yi kan masallaci a wannan kasa a wani sabon matakin nuna kama kan musulmi da addininsu a Yammacin Turai. Har ila yau ya kara da cewa; wasu mutane ne da ba a san ko suwane ba suka shiga wani masallaci a kasar ta Cek suna rera taken da maganganun batanci kan addinin musulunci da hakan yak e kara tabbatar da yadda a yammacin Turai ake gallazawa musulmi da hana su gudanar da addininsu kamar sauran mabiya addinai a nahiyar Turai.

381747

captcha