IQNA

Bangaren kasa da kasa: Jami'ar katolina ta bawa masu karanta larabci da kuma sanin addinin musulunci shahadar jinjinawa ta kasa da kasa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta nakalto daga Oumma cewa jami'ar mai zaman kanta ta katolina jami'a daya tilo da ked a Izinin karantar da addinin musulunci ta bawa masu karanta larabci da bangaren sanin addinin musulunci su 250 shahadar ta kasa da kasa da kuma jinjina masu kan wannan matsayi da kokari da suka nuna a wannan fanni.a yau a tsakanin kasashen Turai wannan jami'a tana taka rawar gain da kuma yadda masu bukatar sanin addinin musulunci da harshen larabci ke kara yawa a tsakanin al'umma.

381527