IQNA

An Gano Wani Bangare Da Dakin Ajiyar Kayayyakin Musulunci A Habasha

Bangaren harkokin kur'ani: an gano wasu tarin abubuwan ajiya na musulunci a cibiyar bincike da nazari ta birnin Adis Abeba a kasar Etiophiya.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa; hukumar yada al'adun musulunci ta Iran a Ketare musamman a wannan kasa ce ta taimaka wajen gano wannan lamari day a shafi tarihi da kima ta musulunci kuma wakilin hukumar da ke wannan kasa ta Habasha ya taimaka wajen gano litattafai guda tamanin da takwas a cikin wata guda da suka shafi addinin musulunci da yadda ya kafu a wannan kasa a tsawon tarihi.

382436