Daga kasar Karkizistan ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: jami'ara alhayat da jami'ar Ush sune suka dauki dawainiya da nauyin watsa wannan littafi a cikin fadin wannan kasa ta jamhuriyar karkizistan kuma kimanin safaha dari hudu ne wannan littafi ya kumsa. Har ila yau kimanin litafi dubu goma ne aka watsa a fadin wannan kasa.
382091