IQNA

An Harhada Wakokin Wani Shahararren Mawaki Kan Qods

Bangaren kasa da kasa: An fitar da wakoki kan Qods na shahararren mawakin nan kuma masanin tarihi dan kasar Syria (Sulaiman Alisi) birnin Demascus fadar mulkin kasar.
Kamfanin dillancin labaran Ikna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Ikna cewa; an fitar da wakoki kan Qods na shahararren mawakin nan kuma masanin tarihi dan kasar Syria (Sulaiman Alisi) birnin Demascus fadar mulkin kasar. A wata zantawa da ta hada shi da manema labarai Sulaimai Alisi ya bayyana cewa; Qods tana da hhaki a kanmu wanda dole mu kiyaye shi, ya cw wannan hakki kuwa ba komai ban e illa kare Qods din da dukkanin karfinmu da abiun da muka mallaka na karfi da dukiya da ilimi da fusaha da alkalami, a kan haka shi yana kokarin safke wani bangare ne na hakkin Qods a kansa ta hanyar rubuta wakoki kan muhimmancin Qods da matsayinta a wurin musulmi da dukkanin 'yan tattu, kuma ba zai gushe ba wajen ci gaba da bayyana hakan a cikin wakokinsa da makaloli da laccoci da littafai.

382985