IQNA

Littafin Tabi'a A Cikin Kur'ani Ana Yin Bincike Kansa A Bangaren Ilimin Kasa Da Kur'ani

Bangaren dokokin shugabanci: littafin dabi'a a cikin kur'ani da Muhammad Hasan Rastani ya rubuta ana yin bincike da nazari kansa a bangaren da ke kula da rubutawa da kuma watsa littafai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta fitar da labarin cewa: littafin dabi'a a cikin Kur'ani littafi ne day a kumshi sanin dabi'u da zahirin halitta a mahangar kur'ani da kuma kautar da kur'ani ya bayar ga abubuwa da suka shafi dabi'a da bayani kansu.Wannan littafi ya samu karbuwa a wajen jama'a da masu bin diddigin rubuce-rubuce da marubuta kuma ya kumshi abubuwa guda biyar masu bayyana dabi'u da abubuwan da ked a dangantaka da dabi'ar.


382751