IQNA

Gasar Shekara-Shekara Ta Karatun Kur'ani A Suriya

15:58 - April 06, 2009
Lambar Labari: 1761137
Bangaren harkokin kur'ani : za a fara gasar shekara-shekara kan karatun kur'ani a kasar Suriya kuma cibiyar da ke kula da yada al'adun Iran a ketare net a shirya a birnin damaskos.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: wannan gasa ta kumshi bangaren mata da maza daga jizu'I biyar da gumo da kuma wadanda suka hardace kur'ani baki daya .wadanda za su halarci gasar jizu'I biyar dole su kasance yan kasa da shekaru sha biyar yayiinda yan jizu'I goma kuwa kasa da shekaru talatin amma wadanda suke son shiga gasar harder kur'ani baki daya babu karanci ko yawan shekaru da za a yi la'akari a kai.

383033
captcha