IQNA

Juyayin Ranar Shahadar Fatima Ma'asuma (S) A Cikin Shafin Internet

13:40 - April 07, 2009
Lambar Labari: 1761540
Bangaren siyasa da zamantakewa: juyayin ranar bakin ciki da shahadar Fatima Ma'asuma (S) a cikin shafin Internet.
Daga birnin Qum ne cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ne ya watsa rahoton cewa: burin wannan aiki mai albarka shi ne tattaro da ayyukan alheri da wannan baiwar Allah ya aiwatar domin ya kasance abin koyi ga sauran al'ummomi na duniya dab a su damar sanin wannan baiwar Allah.Wannan aiki ne da jami'ar Mata ta musulunci ta tsara da gaddamarwa da ta ba shi sunan Hauzar Internet tare da wasu makaloli masu muhimmanci.

383637
captcha