Daga yankin cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; bayan harin ta'addanci da munafikai suka kai a yankin ,malummai ,da shugabannin yanki da suma kansu mutanan gari ba a barsu a baya ba wajen yin Allah wadai kan wannan danyen aiki na dabbanci da neman tada zaune tsaye a daidai wannan lokaci da duniya ke fama da rikice-rikice da tashin hankali a ciki da wje da kuma wata matsalar ta tattalin arziki.Malumman Sunna da Shi'a ne suka yi baki guda wajen yin Allah wadai da wannan harin ta'addanci na dabbanci.
383703