IQNA

wasu Jami'o'I A Kasar Britaniya Sun Karbi Kyautar Wasu Litattafan Adabin Farisanci

Bangaren al'adu da kwarewa: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a Ketare a wannan kasa ta Britaniya ya bawa wasu jami'o'In kasar wasu litattafai na adabin farisanci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: wannan litattafai an bada sun e kyauta da nufin fadada dangantaka da ke tsakanin kasashe da al'ummomin kasashen biyu.wadannan litattafai sun kumshi tarihi,wakoki,adabi da fitattun marubuta suka rubuta .mai kula da bangare harshe farisanci da sanin Iran a jami'oin birnin London ne Aksford Kambarij ya karbi wannan gudummuwa da ofishin yada al'adun Iran ya bayar.

384196