Bangaren al'adu da zamantakewa: za a gudanar da taron kasa da kasa karo na shidda kan abubuwan ci na halal a kasar Malaiziya musamman a babban birnin kasar Kwalalanpur da cibiyar kasuwanci ta Palasdinu ta shirya.
Daga yankin ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; cibiyar kasuwanci ta Palasdinu net a shirya wannan taro na baje kolin abubuwan ci na Halaliya da kuma Projet fitar da kayayyaki na main Zaitun da wani kamfanin kasar Faransa ya saka jari a cikinsa ya dauki dawainiyar gudanar da wannan taro.Har ila yau wannan taro na kasa da kasa karo na shidda an gayyaci kamfanoni da cibiyoyin kasuwanci masu yawa a kasashen duniya masu yawa domin ganewa idonsu wannan baje kolin.
382050