Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa;Malam Jalili Alkarani shugaban darul Saida na Rukayya lilkur'ani mai girma a cikin tattaunawar day a yi da cibiyar ta wayar tarho ya bayyana ccewa: a wannan karo na tsangayar karatun kur'ani da horar da talibai zai yi nazari ne kan ayoyi da hadisai da suka yi magana kan kyautata sauti da kuma sanin manyan mahardata a bangarori daban –daban .
385735