IQNA

Bada Horo Da Ilmantarwa Tsakanin Galgajiya da Zamani An kawo Karshensa A Tunusiya

Bangaren kasa da kasa; an kawo karshen bada horo da ilmantarwa kan galgajiya da ilimi da a ka bude a babban birnin Tunusiya.
Bayan ta nakalto daga La Presse cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: Abubakar Al'akhadari ministan da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ne ya rufe wannan wannan taro tare da wani jawabi day a gabatar kan muhimmancin ilmantarwa da koyar da abubuwa da suka shafi addini da harda da salon koyarwa da cewa dole a yi la'akari da koyarwa daidai da zamani da ayke son ilmantarwa da kuma bukatun mutane da al'ummar da ake rayuwa da ita a kowa ne irin lokaci da zamani.

385765