IQNA

Daga Talatin Ga Watan Farvardin Za A Fara Rubuta Masu Son Shiga Gasar Tunawa Da Mullah Sadre

Bangaren Nazari: ofishin da ke kula shiraya wannan gasa ta rubutu don tunawa da babban Malamin nan Mullah Sadre shirazi ya bukaci duk mai bukata day a rubuta sunansa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga bangaren watsa labarai na cibiyar kula da abubuwan tarihi na Mullah Sadre ta watsa rahoton cewa; Za a fara rubuta sunayen duk wannan ya ke son shiga gasar tunawa da Mullah sadre. Shi dai wannan taro yana bada dama ga masu yin wannan gasa bayyana abubuwa masu yawan gasket kan rayuwar wannan bawon Allah day a taka rawar gani kuma ya zai sa mutane da su sanshi da kuma rawar da ya taka a fannoni da dama .

386205