Bangaren ilimi da nazari: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a ketare ne da ke birnin Koweiti ya shirya domin tunawa da shahadar babban malami Mutahhari a wannan rana ta malummai da kuma gudummuwar day a bayar a wannan fanni a matsayin Mutahhari malami abin koyi .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasashen waje musamman ofishinsa da ke Koweiti ya shirya taron tunawa da malam Mutahhari a matsayinsa da malami abin koyi day a takara rawar gani kuma duk wani da yake son aikewa da makalarsa da wani bayani kan haka yana iya aikewa da kasancewa daga cikin wadanda za su bayar da ta su gudummuwa a wannan fanni. Kuma sai an buga abin da ya kumshi wannan makala a cikin Word.
386236