Bayan ta nakalto daga kamfanin dillancin labarai na France Press cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Majidi a a cikin wani taron manema labarai ya bayyana cewa: wajibi ne a san cewa a yau kasasen yammacin turai na bin munanan hanyoyi na muzanta sunan Iran a idon duniya yada karya. Majidi ya bayyana cewa: bincike kan komi da suka hada da siyasa da rintse ido kan suna yada abubuwa da babu kamshin gaskiya.
386215