Bangaren al'adu da kwarewa: Ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a ketrae da ke kasar Pakistan ta shirya kasuwar baje koli ta littafin sanin Lahuri a gobe .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto daga bangaren da ke shirya wannan kasuwar baje koli ta watsa rahoton cewa: wannan kasuwar bajke koli an shirya tan e tare da hadin guiwar jami'ar Azad ta Ikbal a birnin Islam Abad fadar mulkin wannan kasa ta Pakistan. A wannan kasuwar baje koli za a baje littafe iri-iri har sama da 300 da ke bayani kan rayuwar wannan mawaki a cikin yarukan Farisanci,Urdu da sauran wasu yaruka na yankin.
386213