Bangaren siyasa da zamantakewa: Ofishin al'adu a jami'ar Zahra (S) ne ya fara rarraba wata wasika ta musamman kan Haram.
Daga ma'aikatar ilimi ce cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; bincike da nazari da jami'ar Zahra(S) ta yi kan sakon da jagoran juyin juya halin musulunci ya yi kan sabuwar shekara ya sa ofishin kula da al'adu a wannan jami'a ya rubuta wata wasika ta musamman da yake rabawa ga jama'a domin Karin sani da fahimtar sakon da kyau.
386174