Malam Huseinali Akbari Niya shugaban ofishin kula da yada musulunci a a lardin Shazand a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ya bayyana cewa: koyar musulunci bat a bar wani abu dad an adam yake bukata ba kuma idan mutum yana son yin koyi da hanya madaidaici da zame masa jagora na hana shi yin almubazziranci yana iya komawa da yin dubi a cikin ayoyin Alkur'ani mai girma .Ya fito fili ya kara da cewa;zabar wannan shekara da bat a sunan shekarar tanadi da cumi ya yi daidai kuma wajibi ne a kiyaye wannan lamari.
387338