Bangaren ilimi da nazari: cibiyar musamman mai kula da ilimin sanin shi'anci tana bukatar dalibai a Hauza da ke birnin Qum.
Bangaren da ke kula da ilimi a cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran Ikna ne ya kawo wannan labari na cewa duk wani mai bukatar sani Shi'anci yana iya gabatar da bukatarsa a Hauza neman sani da ke birnin Qum.Dhkan shugaban ofishin hulda da jama'a a cibiyar ilimi ta birnin Qum ya bayyana cewa: wannan it ace shakara ta biyu da suke gabatar da wannan bukata da bawa duk wani mai bukata dammar rubuta sunansa.
387518