Mas'ud Rasam wani mai taka rawa a fuskar fina-finai a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna cewa: duk wata nasara da ci gaba da suka samu ta samo asali ne daga koyarwa irin ta kur'ani da fahimta ta kur'ani . Ya kara da cewa a yau ba bu wani abu da suka runguma da karbarsa da hannu bibiyu kamar koyarwa irin ta Kur'ani da kuma bayyana irin ci gaban da suka samu ta wannan fuska da kuma jan hankalin sauran yan wasa da masu finafinai.
390075