Bangaren Fasaha: gidajen radiyoyi a Iran sun maida hankali a shirye-shiryensu kan tunawa da lokacin bada kariya ga kasar .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: bangaren hulda da jama'a na gidan radiyon Iran ya bayyana cewa ya ware lokaci na musamman domin kaddamar da shirye-shirye kan makon bada kariya ga kasar lokacin da gwamnatin zalunci tad an kama karya Saddam Husein ta kawo wa kasar Iran hari da mamaye wani bangare nata a yakin da aka kwashe shekaru takwas ana gobzawa.
389532