IQNA

Taro Tsakanin Kasar Rasha da Duniyar Musulmi A Kasar Rasha

18:01 - April 19, 2009
Lambar Labari: 1766978
Bangaren ilimi da nazari:Za a gudanar da taro na biyu a birnin Masko fadar mulkin kasar Rasha da zai hada kasar ta Rasha da kuma sauran takwarorinta na kasashen musulmi.
Wannan taro a cikin wani rahoto da Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ta watsa ofishin da yake kula da yada al'adun Iran a ketare ya taimaka wajen gudanar da shi .kuma zai samu halartar masana da marubuta sama da 150.Kuma wannan taro yana taimakawa da dama daga cikin masana kuma manazarta na Rasha da kuma na sauran kasashen musulmi wajen kara kusanci da fahimtar juna a bangarori daban-daban .

390121
captcha