IQNA

Ayatullah Amini Zai Amsa Tambayoyin Matasa A Haramin Ahlul Baiti

Bangaren Internet: Ayatullah Amini a ranar uku ga wata mai kamawa na hijira shamsiya zai amsa tambayoyin matasa kan harkokin addini.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin cewa:aytullah Amini a falfajiyar Haram zai amsa tambayoyin matasa kan harkokin addini kan abubuwan day a shige masu .Kuma za a iya samun irin amsoshin day a bayar a shafin www.porsojoo.com


390780