Bangaren fasaha: ofishin da ke kula da shirya wannan gasa ta zane-zane ya bayyana cewa shekaru biyu da aka ware domin aiko da wani abu a wannan gasa ya zai kawo karshe a wata mai kamawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa: ofishin da ke kula da shirya wannan gasa ta zane-zane da aka ware tsawon lokaci na shekaru biyu ga masu son aiko da wani abu a wannan gasa ta kasa da kasa daga wata mai kamawa babu sauran lokaci .Wannan gasa wata babbar dam ace ga masu zane-zane a duniyar musulmi a fadin duniya da hakan zai bas u karfin guiwa da ci gaba da bawa wannan fanni muhimmancin gasket.
390814