IQNA

An Raya Kasancewar Kabarin Annabi Yahya Dan Zakariya A Labanon

15:52 - April 20, 2009
Lambar Labari: 1767536
Bangaren siyasa da zamantakewa; Musa Salman Yasin masanin tarihi da al'adun al'ummomi a Labanon a wani sabon bincike da nazari day a gabatar ya raya cewa: kabarin Annabi Yahya dan Zakariya (AS) yana kuduncin kasar Labanon da gano haka.
Daga kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Musa Salman Yasin a wannan karo ya bayyana cewa; Makoncin Annabi Yahya Dan Zakariya (AS) makabartar Yahya bin Zakariya (AS) yana wani yanki na arewa maso gabacin yankin Taulin a kuduncin Labanon. Ya kara da cewwa; Tarihi ya tabbatar da cewa a wannan yanki ne kabarin annabi Yahya dan Zakariya (AS) yake.

390215

captcha