IQNA

Shugaban Hukumar Shuhada'a A Kasar Sudan Ya Iso Nan Tehran

Bangaren siyasa: shugaban hukumar kula da Shuhada'a a Sudan ya iso nan Tehran tun jiya domin kara hulda dangantaka tsakanin Iran da Sudanda kulla yarjejeniya a tsakani.
Bayan ta nakalto daga majiyar kula da rawar da Shuhada'a suka taka a kasar Sudan ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; Muhammad Usman Mahammad Sa'id shugaban hukumar da ke kula da Shuhada'a a kasar Sudan karkashin wata gagaramar tawaga ya iso nan birnin Tehran a wata ziyarar aiki da kuma za kulla yarjejeniyar ciyar da al'ummomin kasashen biyu gaba da kuma tabbatar da sulhu da kwaciyar hankali a tsakanin al'ummomin kasashen Sudan da Iran.

390741