Bangaren shugabanci: an shirya wani taro kan musulunci a jami'o'inmu da jami'ar birnin Tehran ta shirya da daukan dawainiyar taro.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani ne a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: jami'ar birnin Tehran ce ta shirya wani taro kan musulunci a Jami'o'inmu da ya hada yan jami'o'I a fadin kasar da hakan zai taimaka ainin wajen kara kusanci da kuma cusa addinin musulunci a tsakanin daliban jami'a a fadin kasar Iran kuma wannan taro zai bawa dalibai damar bayyana ra'ayoyinsu kan wannan taro da fadakar da al'umma muhimmancin riko da addinin musulunci kuma duk wanda yake son halartar wannan taro yana iya tuntubar wannan lambar waya 09124279303.
390564