Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta jiyo Mahdi Fada'ili sakataren hadin guiwar jaridun musulunci ya bayyana cewa: a wani lokaci bisa kokarin neman labari da bin diddigi yana saba wa kiyaye kwawawan halaye da kuma Akhalaki .Ya kara da cewa wannan ba yana nufin dukan manema labarai haka halayensu yake ku kuma suna kaucewa bayyana gaskiya da kuma bayyana hakikanin yadda labari yake da yadda lamarin ya wakana a zahiri.
391516