IQNA

16:16 - April 21, 2009
Lambar Labari: 1768090

An Bude Darul Kur'ani Sabo A Lardin Ukubah Na Kasar Jodan

Bangaren kula da harkokin kur'ani: A ci gaba da yada harkokin kur'ani a kasar Jodan an bude wani sabon gurin koyar da alkur'ani mai suna darul kur'ani.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta kawo wannan labari da ke bayyana yadda aka kaddamar da kuma bude wani sabon gurin koyar da kur'ani mai suna Darul Kur'ani a kasar Jodan da hakan zai bawa duk wani mai son koyan karatun kur'ani da kuma harakar da ta shafi kur'ani damar samin karatu na kur'ani mai girma.

391474
captcha