IQNA

Shugaban Kasa Ya Girmama Iyalan Shuhada'a A Birnin Tehran

Bangaren Zamantakewa: Ahmadi Najad ya girmama iyalan Shuhada'a a birnin Tehran tare da karrama su karamci na musamman.
Cibiyar da ke kula harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta halarci taron girmamawar ta watsa rahoton cewa: wanann taro shugaban jamhuriyar musulunci tai ran Ahmad Najad ya karrama iyalan shuhada'a na birnin Tehran su 104 da jinjinawa iyalansu shuhada'a da suka sadaukar da rayuwarsu domin kare al'umma.

391502