IQNA

Da Dama Daga Cikin Amurkawa Suna Sha'awar Al'adun Musulunci

14:06 - April 23, 2009
Lambar Labari: 1768797
Bangaren kasa da kasa: Da dama daga cikin Amurkawa suna nuna sha'awarsu dangane da al'adun musulumi, da kuma sha'awar ganin wsu daga cikin kayayyaki da wuraren tarihi da ke komawa zuwa tarihin musulunci, a Iran da sauran kasashen musulmi da ke yankin.
A wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran Ikna da wani shaharren dan yawan bude ido na kasar Amurka David Williams, ya bayyana cewa da dama daga cikin Amurkawa suna nuna sha'awarsu dangane da al'adun musulumi, da kuma sha'awar ganin wsu daga cikin kayayyaki da wuraren tarihi da ke komawa zuwa tarihin musulunci, a Iran da sauran kasashen musulmi da ke yankin. David Williams ya bayyana hakan ne jiya a lokacin yake kai ziyara a hubbaren Imam Rida (AS) da ke birnin Mashhad mai alfarma a kasar Iran. Ya ce ko shakka babu hubbaren Imam Rida (AS) daya daga cikin muhimman wurare na tarihin musulunci, kuma bias la'akari da irin tsarin daaka yi masa da kyakyakkawan gyara, ya sanya shi ya zama wani wuri da ba za hada shi da wani wuri da daban ba, ta fuskacin girma da yin aiki tukuru domin bayyana matsayin wurin da kuma kula da shi yadda ya kamata. Ya ce Amurkawa da daman a fatan zuwa Iran domin gane wa idanunsu wuraren tarihin musulunci

392906



captcha