Bangaren siyasa da zamantakewa: Shugaban jami'ar koyar da fanning kur'ani a Kirman Shah ya ziyarci cibiyar kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna.
Daga yankin Krman Shah ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: shugaban jami'ar da ke kula da koyar da fannin kur'ani a yankin ya kai ziyara a cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna inda ya jinjinawa cibiyar kan yadda take gudanar da harkokin da suka shafi kur'ani mai girma da kuma muhimmancin haka a tsakanin jama'a.
394004