IQNA

Hadewar Mashahuran Makaranta Kur'ani A Lardin Abdul Azim (AS)

12:33 - April 26, 2009
Lambar Labari: 1769885
Bangaren harkokin kur'ani : mashahuran makaranta kur'ani na duniyar musulmi sun hallara a lardin Abdul Azim Hasani (AS).
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa mashahuran makaranta da mahardata kur'ani a duniyar musulmi suka hallara alardin Abdul Azim Hasani (AS0 inda kowa ne daga cikinsu ya karanto wani abu daga cikin ayoyin kur'ani mai girma cikin murya mai dadi da ban sha'awada burgewa da kuma nuna jarumtaka a fili karara. A wannan guri babu wani abu da yafi nuna hadin kai day an uwantaka a tsakanin wadannan mashahurai jarumai.

393984

captcha