IQNA

Tafiya Tare Tsakanin Malumman Shi'a Da Sunna A Makarantar Kur'ani

12:33 - April 26, 2009
Lambar Labari: 1769889
Bangaren kula da harkokin kur'ani : Shiri na bai daya da tafiya ta bai daya ta hadin guiwa tsakanin malumman shi'a da na sunna a makarantar sanin kur'ani da hakan zai samara da hadin kai a tsakanin musulmin duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna cewa ta watsa rahoton cewa; cibiyar da ke kula da koyar da kur'ani da fannoni da suka sjafi sanin kur'ani ta bayyana cewa: awata manufa ta bai daya da tafiya tare da kokarin samara da hadin kai a tsakanin al'ummar musulmin duniya an shiraya wani shiri da tafiya tsakanin malumman sunna da shi'a. Irin wannan mataki zai kara taimakawa wajen samara da hadin kai a tsakanin musulmi dam asana gami da malummai musulmi a duniyar musulunci da musulmi.

393792

captcha