IQNA

An Tarjama Littafin Mahdawiyat da Babban Sulhu A Cikin Harshe Larabci

Bangaren al'adu da fasaha: An tarjama littafin Mahdawiyat da kuma babban sulhu day a hada jawaban Mahmud Ahmadnajad shugaban kasar Iran dangane da imam zaman (AJ) a cikin harshen larabci da kuma aka buga wannan littafi a kasar Labanon.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; littafin Mahdawiyat da kuma babban sulhu an fassara shi a cikin harshen larabci da ofishin kula da yada al'adun Iran a kasar Labanon ya dauki dawainiyar gudanar da wannan aiki da zarakat ya tarjama. Wannan littafin ya kumshi bayanai da jawabai da suka shafi Imam zamani (AJ).


394722