Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran ce ta jiyo daga majiyar kungiyar hadin kan kasashen musulmi ce wa babban sakataren kungiyar ya bukaci da aka tabbatar da kokarin kafa kungiyar fitar da fatawa ta bai daya da hakan zai kawo karshen yadda ake fitar da fatawowi ba kai ba gindi da kuma ke sawa wasu na aikata ayyukan assha. Kimamin masana musulmi 200 ne suka halarci wannan taro .
395346