IQNA

15:46 - April 28, 2009
Lambar Labari: 1771220

Neman Hanyoyin Tabbatar Da Sulhu Mai Dorewa A Duniya

Bangaren siyasa da zamnatakewa; Kent Kuwanda shugaban farko na kasar Zambiya a ranar alhamis ne zai iso nan Iran domin tattaunana hanyoyin tabbatar da sulhu mai dorewa a duniya.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta bada labarin cewa ; a ranar Alhamis mai zuwa ce shugaban farko na kasar Zambiya zai iso nan Iran domin tattaunawa da jami'an gwamnatin Iran kan hanyoyin da za a bi su taimaka wajen tabbatar da sulhu mai dorewa a duniya kuma zai ziyarci gurare masu muhimmanci na Iran.

394863

captcha