IQNA

A Suriya An Gudanar Da Taro kan Mahangar Takurawa Iyalai A Musulunci

Bangaren al'adu da fasaha: A kasar Suriya an gudanar da taro kan mahangar musulunci kan takurawa Iyalai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa a wannan taro an yi nazari kan yadda takurawa iyali ke yin ta'annati a rayuwa ta zamantakewa da kuma rayuwa ta tare da juna da kuma irin matakan da suka dace a doka domin yakar wannan matsala.

394800