IQNA

An Fara Gasar Karatun Kur'ani Da Harda na Abdulla Aziz Bin Muhammad A bahran

15:45 - April 28, 2009
Lambar Labari: 1771227
Bangaren kasa da kasa: an fara gasar karatun kur'ani da harda karo na ashirin da biyu na AbdulAziz bin Muhammad Alkhalifa a kasar Bahran.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin fara wannan gasa ta hardar Kur'ani karo na ashirin da biyu bayan ta nakalto daga jaridar alwasat da ake bugawa a kasar Bahran cewa Muhammad Alhajari babban mai kula da shirya wannan gasa ya yi bayani dalla-dalla kan wannan gasa da cewa: sakamakon wannan gasar za a fitar da shi bayan mako guda da fara wannan gasa .

395277




captcha