Bangaren al'adu da fasaha: An kaddamar da littafin farko day a shafi al'adu,zamantakewa da mazhabobi a kasar Senegal da ofishin kula da al'adu na Iran ya dauki nauyin wallafawa.
Cibiyar da ke kula daharkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Fawa RahbarFirka cibiyart da ke kula da Makarantun Faransanci a birnin Duba an bayyana ce a wannan birni day a shahara wajen harkokin addini an wallafa da watsa littafin farko day a kumshi al'adu ,zamantakewa da addini da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a wannan kasa ne ya dauki dawainiya buga wannan littafi.
396333