Bangaren siyasa: Tare d ahalartar shugaban majalisar shawara ne aka bude baje kolin tunawa da shahid Mutahhari da abubuwan day a bari masu kima.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna Ce ta watsa rahoton ce shugaban majalisar shawara a Iran bayan zaman majalisar na bainar jama'a ya kuma halarci bude kasuwar baje kolin abubuwa da masu kima na tunawa da Shahid Mutahhari day a bari . Har ila yau shugaban majalisar ya ziyarci gurare da dama a yau .
396221