IQNA

Jami'ar Musulunci A Labanon Ta tattaro Dalibai Mafi Hazaka A Duniya

Bangaren siyasa da Zamantakewa: shugaban jami'ar musulunci a Labanon ya bayyan yadda jami'arsu ke tattaro dalibai a kasashe daban daban na larabawa da musulmi domin daukan darasi a wannan jami'a
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton ce jami'ar musulunci a kasar Labanon tana sahun gaba a yau wajen zakulo dalibai domin daukan darasi a wannan jami'a kuma daliban suna fitowa ne daga kasashe daban daban na larabawa da musulmi.Shugaban Jamai'ar ne Hasan Calpi a cikin wani bayani day a gabatar a gaban manema labarai ya yi bayani kan yadda suke daukan dalibai a cikin kasashen larabawa da musulmi da yadda suke yin bincike mai zurfi kafin daukan dalibi da duk mai son yin karatu a wannan jami'a ta musulunci a kasar ta Labanon.

396105