Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa labarin ce a wajen wannan buki an samu halartar kungiyoyin da jam'in siyasa da manyan jami'an na gwamnati da masu zaman kansu a wannan kasa ta labanon da kuma wakilan al'umma a majalisar dokoki ta wannan kasa da wasu daga cikinsu suka gabatar da jawabai masu gamsarwa na nuna goyan baya da al'ummar palsdinu musamman al'ummar yankin Gaza da kuma kungiyoyin gwagwarmaya na yankin.har ila yau mahalarta wannan taro sun bayyana goyan bayansu ga kungiyar Hizbullahi a matsayinta na mai kare manufofin al'umma.
396030